Épisodes

  • "Daga Laraba" 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao
    May 24 2021

    Daga Laraba 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao


    Ga shirin mu na podcast wanda Halima Djimrao ce ta jagoranta tare da sauran abokan aiki. Shiri ne akan yadda ƴan ƙabilar Igbo Musulmi ke cikin tsangwama da barazana a yankin su na kudu maso gabashin Najeriya, saboda haka da yawan su, sun gwammace su yi hijira zuwa arewa.


    Podcast Trailer: https://youtu.be/qzLb2V9521U

    Afficher plus Afficher moins
    16 min
  • Komai muka samu mu fassara zuwa yaren mu Hausa - Malam Habibu Sani Babura
    Sep 4 2020

    Allah akbar! Wannan muryar marigayi, Malam Habibu Sani Babura kenan, yayin da yake lacca a wajen taron daliban Hausa  a Jami'ar Bayero ta Kano.

    Yau shekara biyu da rasuwar Malam (3/8/2018. Allah ya jikansa da rahama. Allah ya gafarta masa. Allah ya Sada shi da Annabi, Allah ya bashi aljanna Firdausi).

    Afficher plus Afficher moins
    3 min
  • #RanarHausa 2020-08-25 Arewa Radio 93.1's Program with BANNigeria
    Aug 25 2020

    Shirin Arewa Radio kan #RanarHausa2020 tare da Faisal Abdullahi (@BANNigeria) da Mazhun (@HausaTranslator) na Bloggers Association of Northern Nigeria.

    Afficher plus Afficher moins
    53 min
  • #RanarHausa 2020 - Shirin Daga Taskar Hausa Daga Guarantee Radio 94.7 Kano
    Aug 24 2020

    Shirin Daga Taskar Hausa inda aka tattauna da Farfesa Aliyu Muhd Bunza da Dakta Abdulƙadir L Koguna da kuma Dakta Muhammad Suleiman A., a kan Ranar Hausa ta Duniya wato 26 ga watan Ogusta 2020.


    Ku kasance da shirin a yau, Lahadi, ƙarfe 8 zuwa 9 na dare. Daga Guarantee Radio 94.7 Kano a ranar Lahadi Aug 23, 2020.


    Za ku iya saurara kai tsaye daga ko'ina a www.guaranteeradio.com

    Afficher plus Afficher moins
    39 min
  • Kaucewa #LabaranBogi (Stopping the spread of #FakeNews in Hausa media)
    Jul 25 2020

    Kai tsaye acikin shirin #ZararBubu da  @CDDWestAfrica ke daukar nauyin kawowa masu sauraro dan wayar da kai game da #LabaranBogi, Dr. Nura Ibrahim ke jawabi game da yadda za'a kaucewa labaran bogi a shafukan sada zumunta na zamani.  

    Related links: 

    1. https://twitter.com/CDDWestAfrica_H/status/1286959730716545026 
    2. https://youtu.be/aOgO9amMnl4  

    #ADainaYadaLabaranKarya #ADenaYadaLabaranKarya #StopFakeNews #StopSpreadingFakeNews #FakeNews #HausaFakeNews #FakeHausaNews #LabaranBogi

    Afficher plus Afficher moins
    22 min
  • Asalin Ranar Hausa 2015 - Shirin VOA Hausa na Yau Da Gobe
    Jul 25 2020

    Jamila Kabiru Fagge da Bashir Ahmad sun tattauna akan #RanarHausa August 26, 2015


    Originally released August 28, 2015 on https://www.voahausa.com/a/2918757.html and https://soundcloud.com/voahausa/yau-da-gobe-134.

    Afficher plus Afficher moins
    19 min
  • DW Hausa - Taba ka Lashe - Tasirin Wasan Kwaikwayo 2020.05.28
    May 28 2020

    DW Hausa - Taba ka Lashe - Tasirin Wasan Kwaikwayo 2020.05.28

    Mai gabatarwa: Fauziyya Dauda

    Afficher plus Afficher moins
    10 min
  • Hausa News Headlines - Kanun Labaran Hausa na 2020.05.08
    May 9 2020

    Full transcript: http://hausadictionary.com/hausaradio/20200508

    • 1 Kanun Labaran DW Hausa - Shirin Yamma 08.05.2020
    • 2 Kanun Labaran VOA Hausa - Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Mayu 08, 2020
    • 3 Kanun Labaran RFI Hausa 20h00 - 20h17 GMT - Labarai 08/05 20h00 GMT
    • 4 Kanun Labaran Talabijin na BBC Hausa 08/05/2020
    • 5 Kanun Labaran Radio VOH 3 - 20200508
    Afficher plus Afficher moins
    5 min