Couverture de Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe

De : DW
Écouter gratuitement

Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.2026 DW Philosophie Sciences sociales
Épisodes
  • Taba Ka Lashe 16.06.2026
    Jun 16 2026
    Shirin ya duba zamantakewa da cudanyar Kiristoci da Musulmi a jihar Filato da ta bambanta da ta sauran wurare a Najeriya,
    Afficher plus Afficher moins
    10 min
  • Taba Ka Lashe 02.06.2026
    Jun 2 2026
    A Nijar, watanda, al'adar hada kudi don sayen dabba (Saniya) lokacin bukukuwan salla ta kama hanyar bacewa a kasar Hausa.
    Afficher plus Afficher moins
    10 min
  • Tarihi da al'adu 'dan adam ke sanin asalinsa da tushensa, daga nan ne zai assasa tunani
    10 min
adbl_web_anon_alc_button_suppression_t1
Aucun commentaire pour le moment